
Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Lawal Triumph na fuskantar karin suka kan karanto Hadisin da ya ce Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yayi Fitsari a tsaye.
Bidiyon malamin ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda musamman ‘yan darika ke ta masa raddi kan hakan.
Da yawa dai sun ce zasy dauki mataki
Hakan na zuwane bayan da Aka soki Malam saboda karanto hadisin dake cewa an cirewa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Kwarkwata.