Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Masu yin aure da kananan shekaru ku daina, ku bari sai kun girma>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili

Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili ta baiwa masu auren wuri da kananan shekaru shawarar cewa su daina.

Asma Wakili tace su daina saboda har yanzu su yarane su bari sai aun girma tukunna.

Karanta Wannan  Sojoji sun ce sun karɓe mulki a Guinea-Bissau kuma lamarin ya rutsa da tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ya maqale acan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *