Tuesday, November 18
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka kama wani barawon Waya yayin da ya zura hannu cikin mota zai warci wayar wani

Wannan wani barawon waya ne da rahotanni suka bayyana cewa ya zura hannu ne cikin mota zai saci wayar inda fasinjan dake cikin kotar suka kamashi.

https://twitter.com/Minikothe3rd/status/1919342570993279438?t=U0b9Qif9O70H_pbHXpHm3Q&s=19

An ga dai yanda aka rika marinshi.

Karanta Wannan  Ji yanda magidanci ya fashe da kuka a Asibiti bayan da matarsa ta haifi 'yan Shida rigis a lokaci guda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *