Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Matan Aure ku daina Juyawa mazan ku baya, saboda idan Kuka juya musu baya, wajanmu suke dawowa>>Billy Ta gargadi mata

Tauraruwar Tiktok, Billy ta gargdi matan aure su daina juyawa mazajensu baya.

Ta bayyana hakan a Bidiyon ta data saki a Tiktok inda tace idan matan aure suka juyawa mazajensu baya, wajansu suke komawa.

Karanta Wannan  Wannan Biredin Ana Saida Kowane Ɗaya Akan Kuɗi Naira Dubu Arba'in Da Takwas Da Ɗari Biyar A Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *