Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Matashi Garba Maiwada ya zargi Gwamna Zulum da yin dama-dama da Maiduguri ta yanda matasa sai tafiya ci rani suke saboda ba aikin yi a garin

Matashi Garba Maiwada ya gayawa gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum cewa, sun yi dama-dama da garin Maiduguri ta yanda garin a yanzu babu aikin yi.

Matashin yace amma na kusa da gwamnan basa gaya masa gaskiya

Matashin yace ba zasu zabi wani ba wai dan Gwamna Zulum yace a zabeshi, yace ko da kuwa Gwamna Zulum dinne a yanzu ya dawo ba zasu sake zabenshi ba.

@garbamaidawa

Indai ahaka zakaci gaba da mulkinka bazamu zabi Duk Wanda yake yake tare dakaiba ka gyara #nigertiktok🇳🇪🤭🌹laisse💟❤️ #garbamaidawa #nigeriatiktok🇳🇬🇳🇬🇳🇬 #goviral #borno #aminujtown #saudiyaarbiya🇸🇦 #arewa__tiktokers💗💗hausa #kannywood #zakidanyaya #zakidanyaya @AMINU-J-TOWN🇳🇬🇳🇬🇳🇬 @Omar weather🇳🇬🇹🇩 @ali.tallafi @BAANA @Sultanjgn @GaGaRe_is_back

♬ original sound – Garba Maidawa
Karanta Wannan  APC ta lashe duka ƙananan hukumomi 13 a zaɓen jihar Nasarawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *