
Mustapha Umar daga jihar Zamfara yayi zargin cewa, wani babban dan siyasa a jihar Zamfara yasa an saki mutuminnan da aka kama da tsafi da kuma cin sassan jìkìn dan adam a jihar.
Yace suna nan suna bincike idan suka tabbatar da zargin da suke, zasu kafe hoton dan siyasar kowa ya ganshi.