Tauraron fina-finan Hausa, Musa Mai Sana’a ya kaiwa Hamza Almustapha Ziyara inda yace ya kamata mutane su fahimci Najeriya ta hanyar matsawa kusa da manya.