Shahararren dan Darika, Alhaji Anisee ya bayyana cewa, yayi mafarkin Sheikh Ibrahim ya kamo hannun Marigayi shahararren me wasan Barkwanci, Ibro zai kaishi gaban Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).
Ya bayyana cewa sun hadu amma bai bisu ba.