Friday, December 19
Shadow

Kalli Bidiyo: Ni nasan Mu Kirista ne za’a bari da wahalar biyan Harajin da shugaba Tinubu zai saka, amma Musulmai ba zasu biya harajin ba>>Inji Rev. Ezekiel Dachomo

Malamin Kirista, Rev. Ezekiel Dachomo ya bayyana cewa, Musulmai ba zasu biya kudin Harajin da shugaba Tinubu zai saka ba.

Yace su Kirista ne kadai za’a bari da biyan Harajin.

Ya bayyana cewa ko gwal da sauran ma’adanan kasa da ake hakowa a Arewa Gwamnati bata amfana dashi amma Man Fetur da ake hakowa a kudu, kowa na amfana dashi.

@luckyudu

As far as Northerners are concerned, they will never pay tax in 2026 – Rev Ezekiel

♬ original sound – Lucky Udu
Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya ta bayyana Albashi da Alawus din mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *