Wednesday, January 7
Shadow

Kalli Bidiyo: Nnàmdì Kànù ya isa kotu dan ci gaba da shari’arsa

Shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu ya isa kotu a yau dan ci gaba da shari’arsa.

A wajen kotun kuma magoya bayansa ne suka taru inda suke wakokin yabonsa

Karanta Wannan  Kalli Kwalliyar da Rahama Sadau ta yi zuwa wajan Bikin Rarara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *