Wednesday, November 19
Shadow

Kalli Bidiyon yanda abinda ya faru a Edo ya so ya sake Faruwa ga wasu ‘yan Arewa da suka tafi cirani a jihar Oyo saidai su da aka tsayar da motar tasu sun tsere

Wasu ‘yan Arewa da aka tare a jihar Oyo yayin da suka je wucewa ta cikin jihar sun auna arziki inda duka suka tsere.

A baya irin wannan ta taba faruwa a jihar Edo inda aka dake wasu mafarauta wanda aka zarga da cewa masu garkuwa da mutanene har sai da suka daina motsi sannan aka cinna musu wuta.

Saidai a wannan Karin basu tsaya ba.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1916569234085228586?t=Gi7A32-KGIxup14WqmVJZg&s=19

An ji mutanen dake magana a cikin Bidiyon suna kiran mutanen da ‘yan Bòkò Hàràm duk da yake cewa babu wata hujja data tabbatar da hakan.

Karanta Wannan  Wallahil Azim Buhari ya zo min a mafarki, da fararen kaya da Dogon gashi, Fuskarsa cike da annuri yace min ya gode da addu'o'in da nake masa>>Inji tsohuwar Hadimar Buhari, watau Baby Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *