
Tauraron Tiktok, Idris Maiwushirya ya bayyana cewa, ya fasa Tafiya Karuwancin da yace zai yi zuwa legas.
Ya bayyana hakane bayan da G-fresh ya dorashi a Live dinsa aka tara masa kudade sannan aka bashi shawarwari kan matakan da yace zai dauka.
Maiwushirya dai ya nuna bacin ransa bayan kamun da aka masa game da Bidiyon da ya rika yi da ‘yarguda.