Wannan Matashin ya bayyana cewa, zai daina Tiktok saboda matan aure na bibiyarsa suna son ya aikata alfasha dasu.
Ya bayyana hakane a Bidiyon da ya wallafa a shafinsa na Tiktok.