Sunday, December 14
Shadow

Kalli Bidiyo: Sabuwar Motar Mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ta Naira Miliyan 100 ta tayar da kura, motar da wutar Lantarki take amfani, watau ba’a zuba mata Fetur ko Gas

Wannan Itace: Sabuwar motar Fitaccen Mawakin Siyasa A Nijeriya Alhaji Dauda Adamu Abdullahi (Kahutu Rarara).

https://www.tiktok.com/@kahuturarara/video/7505486972647902519?_t=ZM-8wS1hWPvI2w&_r=1

Mai suna VinFast VF 8 wadda kamfanin VinFast na kasar Vietnam ke kerawa, Inda Yayu Matukar Ɗaukar Hankulan Mutane da Sabuwar Motar Ta Sa ta Miliyoyin Nairori.

A binciken da hutudole yayi kudin motar ya kai naira Miliyan 86,240,000.

Sannan motar da wutar Lantarki take amfani watau bata amfani da Gas ko Fetur.

Wane Fata Zakuyi Mashi?

Karanta Wannan  Bidiyo: Yanda wannan matar ke lika hotunan budurwar mijinta akan titi ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *