Tauraron mawakin Arewa, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya hadu da Sarkin Mota inda aka ga suna tattaunawa.
Hakan na zuwane kwanaki bayan da Sarkin Mota ya tabbatar da cewa, motar Sarkin Waka tafi ta Rarara tsada nesa ba kusa ba.