Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Sheikh Aminu Daurawa Dan Shi’a ne shiyasa yake cewa awa kasar Iran Addu’a amma baya halatta ga Musulmi na kwarai yawa kasar Iran addu’ar>>Inji Sheikh Saidu Aliyu Maikwano

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wani malamin Addinin Islama, Sheikh Saidu Aliyu Maikwano ya bayyana cewa, baya halatta ga musulmi yawa kasar Iran Addu’a ta yi nasara aka kasar Israyla.

Ya bayyana hakane a wani faifan Bidiyon sa da ya yadu sosai a kafafen sada zumunta.

Malamin ya kara da cewa, Iran makiyan Musulmai ne na boye, yayin da Israyla kuma makiyan musulmai ne na bayyane dan haka babu wanda nasararsa ko rashin nasararsa zai amfanar da musulunci.

Malamin ya kara da cewa, Sheikh Aminu Daurawa dan Shi’a ne shiyasa yake cewa awa kasar Iran addu’a.

@sheikh.saidu.aliy

Babu Dalilin da zai sa Musulmi suyi addu’a ga kasar Iran domin ta sami basara ga Kasar Yahudawa. #izalakaduna #sunnah #bauchi #Gusau #fellow #izalakaduna #islamic_video #all #everyone #zaria #abuja #kano

♬ original sound – SHEIKH SAIDU ALIYU MAIKWANO

Malamin yace

Karanta Wannan  Idan Albashin Naira Dubu dari biyar kake dauka a wata, yayi kadan, kada ka ce zaka fara soyayya, ko aure>>Inji Wannan matar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *