Wannan matar na kira ga Yarbawa da su Kàshè Hausawa da Inyamurai idan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu bai ci zaben shekarar 2027 ba.
Matar dai ta dauki hankula inda ake kira ga jami’an tsaro su kamata.
Da yawa na ta Allah wadai da ita.