
Malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ya tabbatar da maganar Sheikh Ibrahim Inyas cewa, Annabi(Sallallahu Alaihi Wa Sallam) shine Mahaifin Annabi Isa (AS) na haqiqa.
A jawabin Sheikh Maqari ya bayyana cewa irin ilimin da ake magana dashine mutane basu gane ba.
Kalli Bidiyon a kasa: