Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Sheikh Musa Asadussunnah ya kawo inda Sheikh Mansoor ya kwatanta Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) da hankaka

Malamin Addinin islama, Sheikh Musa Asadussunnah ya kawo inda Sheikh Mansoor yacewa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Hankaka.

Sheikh Musa yace Annabi ya bayyana Hankaka da fasikar daba wadda yace ko a Harami aka ganta a kashe, amma Malam Mansur ya kwatanta Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) dashi.

Malam ya kawo wannan misali ne yayin da ake ci gaba da akaddama kan kalaman Malam Lawal Triumph game da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Karanta Wannan  Gwamnan Jihar Delta, Sheriff Oborevwori, ya fice daga PDP zuwa APC.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *