Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Soja ta baiwa Abokan aikinta maza shawarar cewa, su san irin matan da zasu rika aure, dan wasu matayen sojojub so suke a kaisu yaki a Kshekye su ci gado

Wata soja ta baiwa abokan aikinta shawara cewa, ya kamata su san irin matan da zasu rika aure dan kuwa wasu matan ba da gaske suke son su ba.

Ta bayyana hakane a cikin wani Bidiyo data wallafa a shafinta na Tiktok inda take cewa wasu matan na fatan ma a kai mutum yaki ya mutu su ci gado.

Kalli Bidiyon ta anan:

@numcy5

Dan Allah kusan irin matan da zaku dinga aure SBD wasu matan basajin tsoron Allah wlh

♬ original sound – @numcy5
Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Kalli Hotunan yanda Motar rusau ta bayyana a gidan Sarkin Nasarawa, inda Sarki Aminu Ado Bayero yake zaune yanzu haka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *