Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Ta aikawa Malam ya baiwa Mijinta Hakuri bayan da ya hanata kudin anko da kudin gudummawar zuwa bikin kawarta amma ta sayar da buhun shinkafa ta tafi

Wata mata da mijinta ya ki bata kudin gudummawa dana Anko zuwa wajan bikin kawarta ta sayar da buhun shinkafa ta yi hidimar bikin.

Saidak bayan data dawo daga wajan bikin, ya dauke mata duka kayanta inda yace sai ta shekara 2 tana saka wadannan kayan kamin ya fito mata da kayanta.

Tace ta gayawa mahaifinta kuma yace mijin yayi daidai.

Shine ta aikawa malam ya baiwa mijin hakuri.

https://www.tiktok.com/@mariamelhadjigomb/video/7550917552537423126?_t=ZS-8zqnVya4ktN&_r=1
Karanta Wannan  TIRƘASHI: Saboda masifa da sa ido irin na mutane sai da suka gano cewa Rarara kwance ya baiwa yayansa rigar da ya saka ranar bikinsa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *