Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyo: Tsohon Bidiyon Malam Abdulfatahi Sani Tijjani ya jawo cece-kuce sosai

Tsohon Bidiyon malam Abdulfatahi Sani Tijjani ya jawo cece-kuce sosai bayan da aka ganshi tin yana matashi.

Bidiyon ya watsu sosai inda akai ta cece-kuce akai da muhawara me zafi.

Wasu sun ce basu ganeshi ba.

Karanta Wannan  Tauraron mawakin kudu, Omah Lay ya kashe Naira Miliyan 60 a dare daya a gidan rawa(Club)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *