Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya musuluntar da wasu maguzawa

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje Khadimul Islam ya musuluntar da wasu maguzawa.

An ga Bidiyon inda yake lakana musu kalmar Shahada suna maimaitawa.

Karanta Wannan  Hoto:Shugaba Tinubu ya gana da shugaban kamfanin Google a kasar Faransa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *