Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Tulin kudin da wani dan Siyasa daga Arewa ya tara zai rabawa mutanensa sun dauki hankula

Wannan Bidiyon na wani dan siyasa daga Arewa da ya tara kudi za rabawa Talakawansa ya dauki hankula saboda yawan kudin.

Wasu daga kudu sun rika tambayar ko mutanen Arewa na da Injin Buga kudi ne?

https://twitter.com/dammiedammie35/status/1989434808951574534?t=WBIQ9YBlo1B4NWGAe2KiIQ&s=19
Karanta Wannan  Labari me Dadi: Gwamnatin tarayya zata rika samu kudin shiga da ya kai Naira Tiriliyan N6.99tn duk wata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *