Monday, December 22
Shadow

Kalli Bidiyo: Wata mata da ciwon Dajin Nònò ya kamata, har aka yànqèshì, data shafa Hankicin da na yiwa addu’a, wani nonon ya sake fitowa>>Inji Fasto Enoch Adeboye

Malamin Kirista, Fasto Enoch Adeboye ya bayyana cewa, wata mata da cutar dajin mama ta kamata, har aka yanke maman.

Ta yi amfani da hankicin da yawa addu’a ta shafa a kirjinta kuma wani nonon ya sakw fitowa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo Yanda wani yayi amfani da hakoransa ya daga wata mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *