Wednesday, November 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wasu musulmai a kasar Australia suka sayi wata katuwar coci zasu mayar da ita Masallaci

Wannan wata katuwar coci ce da musulmai suka saya a kasr Australia zasu mayar da ita coci.

An ga daya daga cikin musulman na bayani inda yace cocin na da girma sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda aka yi jana'izar abokan Anthony Joshua 2 da suka rasu a Hadarin Mota

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *