Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Wata mata ta yi korafin mijinta baya barinta ta huta tun bayan da suka yi aure yana yawa nemanta da jima’i

Wata matar aure ta dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan bidiyon data wallafa na korafi akan mijinta inda tace baya barinta ta huta, yana yawan neman Jima’i.

Tace kuma idan ta gaya masa ya hakura sai yayi fushi.

Karanta Wannan  DA DUMIDUMINSA: Hukumar 'Ýan Sanďa Ta Gayyaci Sarki Sanusi Domin Yin Bincike Game Dà Hàŕin Da Aka Kan Tawagarsa Ranar Sallah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *