Friday, November 27
Shadow

Kalli Bidiyo: Wata mata ta yi korafin mijinta baya barinta ta huta tun bayan da suka yi aure yana yawa nemanta da jima’i

Wata matar aure ta dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan bidiyon data wallafa na korafi akan mijinta inda tace baya barinta ta huta, yana yawan neman Jima’i.

Tace kuma idan ta gaya masa ya hakura sai yayi fushi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mijina yace zai kara aure nace ya sakeni, ba wai dan kishi ba saidai dan baya iya gamsar dani, a sati sau daya muke yi>>Inji Umm Faizan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *