Tuesday, February 3
Shadow

Kalli Bidiyo Wata Sabuwa: Bayan G-Wagon, Naziru Sarkin waka zai sake siyan wannan motar ta Naira Miliyan dari tara

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

A yayin da ba’a dade da samun labarin Naziru Ahmad Sarkin Waka ya sayi motar G-Wagon ta Naira Miliyan 600 ba.

A yanzu kuma yana shirin sayen ta gabanta ta Naira Miliyan 900.

Babban yaron Nazirunne ya bayyana haka inda ya wallafa Bidiyon motar.

Ana dai ganin Nazir na gasa ne da Rarara.

Karanta Wannan  Ku kiyayi kanku da tunanin fita kasar waje ci rani, da yawa da suka je suna cikin nadama>>Gwamnati ta gargadi Matasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *