Wannan wata matashiya ce da ta zargi wani da kama mata Kirji a motar haya da suka shiga tare.
Ta yi masa Bidiyo inda take Nunawa Duniya fuskarsa yayin da suke cacar baki.