Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyo: Ya yi hàdàrì da motarsa jim kadan bayan da ya sayota daga wajan sayar da mota

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false,”used_sources”:{“version”:1,”sources”:[{“id”:”336487999083211″,”type”:”ugc”}]}}

Wannan wani matashi ne da ya sayo sabuwar mota, saboda doki ya rika gudun wuce sa’a da ita har daga karshe ya je ya fada cikin wani gini.

Wasu dai sun jajanta masa inda wasu suka mai Allah kara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon ganawar Shugaba Tinubu da Sule Lamido a Kaduna duk da cewa jam'iyyar su ba daya ba, Bidiyon ya dauki hanka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *