Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyo: ‘Yan Bidi’a ku zo mu baku sabuwar Kalmar Shahada kun bace da yawa>>Inji Malam

Malam ya bayyana cewa sau 3 yana mafarki da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Yace ‘yan Bidi’a karya suke ba masoya Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) bane na gaskiya.

Yace ‘yan Bidi’a su zo a basu kalmar shahada.

Karanta Wannan  Hotuna YANZU-YANZU: Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Taho Da Yaran Jihar Kano Zuwa Gida Yanzu Haka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *