Saturday, November 8
Shadow

Kalli Bidiyo yanda aka kama me sayar da Kwakwa yana wanke kwakwar da ruwan kwata bayan da ta zube

Wannan hoton wani me sayar da Kwakwa ne da aka gano yana wanke kwakwar da ruwan Kwata bayan da ta zube a kasa.

Da yawa sun yi Allah wadai da hakan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Matashi ya dauki hankula bayan da yayi Wuf da Hajiya Babba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *