
Wannan wani mutum ne da aka kama a wani Shago a Abuja ya saci kunin Aya.
Bayan kamashi an sashi ya rike takardar da ta ce ni barawo ne na saci kunun aya.
Daga baya dai an barshi ya tafi ba’a masa komai ba.
Mutanene suka roki me shagon ya kyaleshi.