Thursday, November 26
Shadow

Kalli Bidiyo yanda Dansanda ya makale a saman motar da taki tsayawa akaita gudu dashi

Wani dansandan Najeriya da ya tsayar da mota taki tsayawa ya makale a saman motar inda akaita gudu dashi ba tare da tsayawa ba.

Hakan yakan faru musamman ga masu motoci da suka san suna da laifi dan kada su tsaya a kamasu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Masu gani har hanji sunce Safara'u Kwana Casa'in bata saka Rigar Nòwnòw ba a wannan Bidiyon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *