Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda Atiku Abubakar ya kaiwa Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami ziyara a gidansa a daren jiya

Wannan Bidiyon ya nuna yanda Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya kaiwa Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami ziyara.

Babu cikakken bayani game da abinda suka tattauna.

Karanta Wannan  Da ban ci zaben 2023 ba da Tarihin Najeriya bai kammalu ba>> Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *