Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda Gwamna Abba Kabir Yusuf yayi rarrafe yabi ta kasan wata gada da ake ginawa ya dauki hankula

An hangi Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf yana rarrafe inda ya bi ta kasan wata gada da ake ginawa ya wuce a unguwar Lamido Crescent.

Bidiyon ya yadu sosai a kafafen sada zumunta inda da dama suka yaba masa da cewa, bashi da girman kai.

@sardauna_shoot.ng

Gwamnan da ba duniya bace agaban shi babu iza babu takama tsugunawa yayi ta karkashin gada babu ruwan shi ❤️😭 #kanoaconstructionsite #akygoagain #sardaunashoot #AbbaIsWorking #fyp

♬ original sound – Abba Is Working
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon abinda wani yawa Dangote a Kano da mutane ke cewa Talauci ne ya sashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *