Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda Gwamnan Kano, Ya taya Larabawa murnar ranar ‘yancin kasar Saudiyya inda shima ya taka rawar Takobi

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf kenan a wannan Bidiyon inda ya taya Larabawa murnar zagayowar ranar ‘yancin kasar Saudiyya.

Gwamna Abba ya taka rawar Takobi inda shima ya shiga fili ya zagaya.

https://www.tiktok.com/@sardauna_shoot.ng/video/7553403670759574802?_t=ZS-9016L8brBrc&_r=1
Karanta Wannan  Gasar Motar Banza: To mu yaran Rarara mun kai mu dari hudu kuma kowa ya bashi gida da mota>>Inji Tijjani Asase

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *