Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda Ladidi Tubeless ta yi rawa irin ta ‘yan mata data jawo cece-kuce

Tauraruwar fina-finan Hausa, Ladidi Tubeless ta dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ganta ta na rawa irin ta ‘yan mata.

Tubeless dai ta saka waka hadda fari da idanu.

https://www.tiktok.com/@ladidi.tubiless.o/video/7523619023548878085?_t=ZM-8xoUjuj51PC&_r=1

Wasu dai da yawa sun ce sun rasa abin fade.

Karanta Wannan  Zan Yi Tattaki Daga Jihar Gombe Zuwa Abuja Domin Kaiwa Maulana Prof. Ibrahim Maqari Ziyara, Inji Rumanatu Sa'ad Abubakar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *