
A karshe dai, Sadiya Haruna ta fito ta karyata Gfresh al-amin kan ikirarin da yake cewa wai ya mayar da ita gidansa.
.Sadiya Haruna ta fito tace Gfresh Karya yake kuma ya daina abinda yake yi idan ba haka ba zata yi kararsa.
Tace kuma kada ya kashe mata aure mutane sai kiranta suke suna tambaya.
Shidai Gfresh Yace shinw ya mayar da auren Sadiya Haruna.