Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda shugaban kasar Amurka, Donald Trump yayi Tuntube ya kusa faduwa a yayin da yake hawa jirgin sama

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi Tuntube inda ya kusa faduwa yayin da yake hawa matakalar jigin saman sa na Airforce One.

Irin wannan lamari ya taba faruwa da tsohon shugaban kasar, Joe Biden inda akai ta masa tsiya da cewa tsufa ne ya masa yawa.

Yanzu dai ‘yan jam’iyyar Republicans dole bakinsu zai kulle saboda sune dama ke sukar Biden saboda hakan.

Karanta Wannan  Cewa a zabi Tinubu hade yake da cewa a zabi Kashim Shettima ko da ba'a fada ba>>Inji Tsohon Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *