Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda wani yawa Sheikh Sani Yahya Jingir Ihu a masallaci yace masa nan ba wajan Kamfe bane

Bidiyo ya bayyana inda aka ga wani dalibin babban malamin Izala na Jos, Sheikh Sani Yahya Jingir yana korafi kan wani da yawa malamin Ihun bama so da cewa, nan masallaci ne ba wajan kamfe ba.

Dalibin ya bayyana cewa, wannan cin fuska ne ga Malam kuma ba zasu dauka ba, sun sa a nemo musu wadanda sukawa malamin wannan abu.

Ya bayyana hakane a shafinsa na Tiktok:

Karanta Wannan  Abin Kunya, Kalli Bidiyon yanda aka hada wasan Jan Igiya tsakanin wadannan zaratan sojojin kasar Ghana da sojojin kasar Faransa amma sojojin Faransa suka yi nasara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *