Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda Wasu limaman kirista ke durkusawa suna sumbatar wani gicciyayyen Gunki ya dauki, Hankula, Har wasu kiristocin sun ce abin ya basu kunya

Wannan wani Bidiyo ne dake nuna yanda wasu limaman Kiristoci ke durkusawa suna sumbatar wani Gunki.

Wasu kiristoci dai sun ce lamarin ya basu kunya.

https://www.tiktok.com/@bajuniz/video/7554760056210853138?_t=ZS-90DKcikzvLF&_r=1
Karanta Wannan  Hukumar shari'a ta hukunta ma'aikatanta takwas a jihar Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *