Wannan wasu ne da suka yi Murnar rasuwar Buhari hadda ganguna.
An ga mutane da yawa na murnar rasuwar shugaba Buhari a arewa inda aka hau kan tituna ana ta murna.
Lamarin ya dauki hankula sosai.