Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda wasu ‘yan mata masu Hijabi suka yi rawa r fitsara data dauki hankula

Wasu ‘yan mata masu Hijabi sun dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda aka gansu sanye da Hijabi amma suna ta tikar rawar badala.

Mutane sun ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akan lamarin.

Karanta Wannan  Matasa su 3 daga jihar Taraba sun tafi Abuja akan Keke dan ganawa da Rarara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *