‘Yar Najeriya, Hilda Baci ta fara girka tukunyar Shinkafa mafi girma a Duniya dan ta shiga kudin tarihin Duniya.

Tana girkinne a Victoria Island Legas inda mutane da ‘yan Jarida suka taru dan ganewa idanunsu yanda zata kasance.