Amaryar Maiwushirya, ‘YarGuda tace ba zata bari ya kara aure ba.
Tace daga ita an kulle kofa.
Ta bayyana hakane a wani Bidiyon ta da ya watsu sosai inda aka ganta ana mata tambayoyi.