Tuesday, December 16
Shadow

Kalli Bidiyon: A gabana Fulani da Hausawa Musulmai kusan 100 suka koma Kirista >>Inji Wannan matashiyar

Wannan matashiyar me suna Suwaiba ta bayyana cewa wani abu da ya faru a wajan da take aiki ya tayar mata da hankali.

Tace a gabanta, Hausawa da Fulani Musulmai su 100 suka koma Kirista.

Tace da take jan hankalinsu har suma suka rika ce mata tazo yesu ya ceceta.

Ta bayyana lamarin da karshen Duniya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: "Shugaban kasa na tashi tsaye ya gaida Kolo", Inji Wani bayan da shugaba Tinubu ya tashi ya gaishe da Rarara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *