Tuesday, August 25
Shadow

Kalli Bidiyon: A karo na biyu, Mawakin Najeriya, Burna Boy ya sake daga Shakira sama

An hangi mawakin Najeriya, Burna Boy ya sake daga mawakiya, Shakira sama.

Ya dagata ne bayan sun kammala waka a Birnin New York a wajan wani casu.

Wannan ne karo na biyu da hakan ke faruwa inda a baya Burna Boy kamin su yi wakar kulle wasannin World Cup aka ganshi ya daga Shakira wanda hakan ya jawo cece-kuce sosai.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Babbar kotun tarayya ta bayar da belin Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *