Mutumin da ya gargadi Baffa Hotoro cewa ya janye kalamansa sannan ya fito ya bayar da hakuri kan kalaman da yayi akan Marigayin, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, yace ya makashi a Kotu.
Kalaman dai na Baffa Hotoro sun jawo masa Allah wadai musamman a gurin ‘yan dariqa inda suka rika masa tofin Allah Tsyne.